iqna

IQNA

hajjin bana
Makkah (IQNA) A farkon lokacin aikin Hajji, dubban daruruwan alhazai ne ke shirin gudanar da manyan ayyukan Hajjin bana ta hanyar gudanar da Tawafin Qadum a birnin Makkah.
Lambar Labari: 3489368    Ranar Watsawa : 2023/06/25

Saudiyya ta sanar da karbar bakuncin mahajjata sama da miliyan 99 tun shekaru 54 da suka gabata har zuwa aikin hajjin bara.
Lambar Labari: 3489363    Ranar Watsawa : 2023/06/24

MECCA (IQNA) – Musulmi miliyan daya daga sassa daban-daban na duniya ne ke gudanar da aikin hajjin bana domin gudanar da aikin hajji mafi girma bayan barkewar annobar COVID-19.
Lambar Labari: 3487527    Ranar Watsawa : 2022/07/10

TEHRAN (IQNA) – Qari dan kasar Iran Yousef Jafarzadeh ya karanta aya ta 125 a cikin suratul Baqarah a Majid al-Haram.
Lambar Labari: 3487502    Ranar Watsawa : 2022/07/04

TEHRAN(IQNA) Alhazai daga sassa daban-daban na duniya na isa kasar Saudiya domin gudanar da aikin Hajjin bana.
Lambar Labari: 3487472    Ranar Watsawa : 2022/06/26

Tehran (IQNA) a shekarar bana ma kamar shekarar bara ana gudanar da harkokin hajji a cikin yanayi na cutar corona.
Lambar Labari: 3486117    Ranar Watsawa : 2021/07/18

Tehran (IQNA) An fara gudanar da ayyukan hajjin bana a yau a Makka tare da halartar alhazan da aka yarje mawa da su gudanar da aikin hajjin, wadanda aka takaita adadinsu.
Lambar Labari: 3485034    Ranar Watsawa : 2020/07/29

Sakon Jagora A Yayin Ayyukan Hajjin Bana
Tehran (IQNA) kamar kowace shekara ajagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah sayyid Ali Khamenei ya aike da sakonsa a daidai lokacin da ake gudanar da aikin hajjin bana .
Lambar Labari: 3485032    Ranar Watsawa : 2020/07/29

Tehran (IQNA) majalisar koli ta musulmin Najeriya ta fitar da bayani kan halin da ake ciki da kuma yadda ya kamata musulmin kasar su gudanar da bukukuwan salla a cikin irin wannan lokaci.
Lambar Labari: 3485026    Ranar Watsawa : 2020/07/27

Tehran (IQNA) mahukuntan kasar Saudiyya sun sanar da cewa an dauki kwararan matakai na hana yaduwar corona a yayin shigar mahajjata birnin Makka.
Lambar Labari: 3485025    Ranar Watsawa : 2020/07/27

Mahukunta a kasar Saudiyya sun dauki kwararn matakai domin gudanar da aikin hajjin bana .
Lambar Labari: 3485001    Ranar Watsawa : 2020/07/20

Tehran (IQNA) Sanarwar da mahukuntan Saudiyya suka bayar kan takaita aikin hajjin bana , zai jawo asarar kudade da za ta kai dala miliyan 400 ga kamfanonin jgilar alhazai a Najeriya.
Lambar Labari: 3484957    Ranar Watsawa : 2020/07/06

Tehran (IQNA) babban daraktan hukumar lafiya ta duniya WHO ya bayyana matakin da Saudiyya ta dauka na takaiya yawan masu aikin hajjin bana da cewa mataki ne mai kyau.
Lambar Labari: 3484928    Ranar Watsawa : 2020/06/25

Bangaren kasa da kasa, Kwamitin kare hakkokin 'yan kasa a kasar Qatar ya sanar da cewa,a shekarar bana Saudiyya ta haramta wa maniyyata daga kasar ta Qatar zuwa aikin hajji domin sauke farali.
Lambar Labari: 3482905    Ranar Watsawa : 2018/08/19

Bangaren kasa da kasa, jaridar National Post ta bayyana cewa musulmin kasar Canada sun haramta wa kansu hajji sakamakon matakin Saudiyya a kan kasarsu.
Lambar Labari: 3482895    Ranar Watsawa : 2018/08/15

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar China ta saka wata alama kan katunan ‘alhazan kasar da za su sauke farali a bana.
Lambar Labari: 3482867    Ranar Watsawa : 2018/08/06

Bangaren kasa da kasa, ma'aikatar kula da ayyukan hajji ta kasar Saudiyya ta ce 'yan jarida 800 za su gudanar da ayyukan bayar da rahotanni a lokacin aikin hajjin bana .
Lambar Labari: 3482857    Ranar Watsawa : 2018/08/03

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar kur’ani ta kasa da kasa a birnin Jakarta fadar mulkin kasar Indonesia.
Lambar Labari: 3482491    Ranar Watsawa : 2018/03/20

Bangaren kasa da kasa, Bayik Mariyah matar da tafi dukkanin mhajjatan bana yawan shekaru ta isa birnin Jidda daga kasar Indonesia.
Lambar Labari: 3481837    Ranar Watsawa : 2017/08/27

Bangaren kasa kasa, al'ummar kasar Masar suna kokawa matuka dangane da karin farashin kujerar hajjin bana da hukumar alhazi ta kasar ta yi.
Lambar Labari: 3481735    Ranar Watsawa : 2017/07/25